Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Dan takaran kujerar Gwamna daga jam’iyyar APC, Mista Abdulrahman Abdulrazaq, ya lashe tseren takaran gwamnan Jihar Kwara ga zaben ranar Asabar. Hukumar gudanar da zaben kasa...
Shugabancin kasar Najeriya sun yi wa Saraki Ba’a ga faduwar zaben ranar Asabar. Ayayin da aka sanar da sakamakon zaben Gidan Majalisa jiya, Lahadi 24 ga...
Hukumar Jami’an ‘yan sandan Jihar Kwara sun kame Sanata Rafiu Ibrahim akan zargin kadamar da farmaki a Jihar. ‘Yan awowi kadan da fara zaben shugaban kasa...
‘Yan hari da bindiga sun fada wa dan takaran sanata na Jam’iyyar APC na Kudu ta Jihar Kwara, Hon. Lola Ashiru. Ko da shike Ashiru ya...
Yau saura kwanaki 6 ga zaben shugaban kasa, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Kwara don gudanar da hidimar yakin neman zaben, 2019. Muna da sani...
Zabe ya kusanto, kowa sai tsinke wa yake daga Jam’iyyar sa zuwa wata. Tau ga sabuwa: Tsohon Mataimakin Mai yada Sawun Gidan Majalisar Jihar Kwara, Hon....
Bayan ganin irin fade-fade, da hare-haren da ke faruwa a Jihar Kwara musanman makon da ta wuce, Gwamnan ya daga yatsa da cewar ya dakatar da...
Da ‘yan kwanaki kadan da zaben tarayya da ke gaba a ranar 16 ga Watan Fabairu, 2019. ‘Yan ta’addan siyasa na ta kai wa juna farmaki...