Ofishin Hukumar Yaki da Cin Hanci da rashawa da kare tattalin arzikin kasa (EFCC), da ke a Yankin Jihar Sakkwato a ranar Laraba ta aiwatar da...
Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoton cewa wasu Mahara da Bindiga da ba a gane da su ba sun sace wani dan majalisa a jihar...
Wata hadarin Mota da ta faru a ranar Lahadi, 9 ga watan Yuni da ta gabata, a Jihar Sakwato ya tafi da rayuka Shidda. Bisa rahoton...
A daren ranar Asabar da ta gabata, Mahara da Bindiga sun kashe akalla mutane 18 a kauyukan da ke a karamar hukumar Rabah, Jihar Sakwato. Harin...
A ranar Talata da ta gabata, Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kuma kare Tattalin Arzikin kasar Najeriya (EFCC) ta Jihar Sokoto sun kame...
Rukunin ‘Yan Sandan Najeriya ta Jihar Sokoto ta kama wani Malam Murtala Mode, malamin makarantar Almajirai a garin Arkillan Magaji na jihar Sokoto da zargin cewa...
Yadda Hukumar Jami’an Tsaron Operation Puff Adder suka kame ‘yan Hari da Makami a Sokoto Jami’an Tsaron rukunin ‘Yan Sandan Operation Puff Adder na Jihar Sokoto...
Aminu Tambuwal, Gwamnan Jihar Sokoto yayi barazanar cewa ba wanda ya isa ya dakatar da hidimar rantsar da shi a matsayin Gwamnan Jihar Sokoto a ranar...
‘Yan Hari da Makami sun hari kauyan Balle da ke a yankin karamar hukumar Gudu ta jihar Sakkwato a ranar Talata, 7 ga watan Mayu da...
A yau Talata, 9 ga watan Afrilu, Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Sokoto sun gabatar da kame wasu ‘yan ta’adda da suka gunce wa wani mutumi...