Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 30 ga Watan Afrilu, 2019 1. Zaben 2019: PDP na zargin Hukumar INEC da musanya sakamakon...
Rukunin Sojojin Saman Najeriya sun yi sabuwar ganawar wuta da ‘yan ta’adda a Jihar Zamfara Naija News Hausa ta samu rahoto ne da cewa sojojin sun...
Hukumar Gudanar da Zaben Jihar Zamfara (ZASIEC) ta gabatar da ranar da zasu kadamar da zaben Kansilolin Jihar Zamfara. Shugaban Hukumar Zaben Jihar Zamfara, Alhaji Garba Muhammad...
Wani mai suna Abdulrahaman Yahaya ya zargi Kadaria Ahmed, shahararrar ‘yar watsa labarai da janyewa daga Addinin Musulunci zuwa Addinin Kirista. A bayanin sa, ya ce...
Kungiyar Sarakan Jihar Zamfara sun gabatar da wata zargi da cewa rundunar sojojin sama ta Najeriya sun kure aika bama-bamai ga ‘yan ta’adda. Zargin na cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 4 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya gabatar da bacin rai game da kisan...
Gwamnatin Jihar Zamfara, a jagorancin Gwamna Abdulaziz Yari, sun gabatar da dokar zama daki rufe a yau Laraba, 3 ga Watan Afrilu 2019 na tsawon awowi...
Mahara da Bindiga sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara ranar Lahadi da ta gabata. Naija News Hausa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 27 ga Watan Maris, 2019 1. Ifeanyi Ubah ya karyace zancen komawa Jam’iyyar APC Sanatan da...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa ‘yan hari da makami sun hari wasu ‘yan sanda shidda a Jihar Zamfara, sun kashe daya daga cikin...