Kamfanin Yada Fina-finan Hausa na sanar da fitar da sabuwar shiri mai liki ‘GARBA MAI WALDA’ Takaitacen Fim din: Garba Mai Walda labarin wani Magidanci ne...
Kanfanin da ke yada fina-finan Hausa akan Manhajar, Northflix na sanar da mayar da fim din SAREENA da a baya aka cire daga jerin fina-finan da...
Abin takaici, Naija News Hausa ta samu sanin cewa anyankewa fitatcen Jarumin kannywood, Sani Idris MODA kafa sanadiyyar matsanacin ciwon daji da yake fama dashi na...
Kamfanin Haskar da fim na Arewa, NorthFlix na batun haska da fitar da sabbin Fina-finai da dama ba da jimawa ba. Ka riga abokannai da ‘yan...
Masoya kallon fina-finan Hausa tau yau ga taku! Naija News Hausa ta gano maku da sabon shiri mai liki ‘FITILA’ Fim din ya kasance da Shahararrun...
Naija News Hausa ta samu tabbaci da sanar da cewa za a fara haska sabbin Fina-Finan Hausa a shafin Northflix. Ka tuna da cewa akwai shafin...
Ga sabuwa ta fito, Ka sha kallo a wannan sabon shirin fim na Hausa mai liki ‘Rigiman Gida’ A fim din, zaka ga irin matsalolin da...
Shahararran Mai Hadin Fim a Kannywood, Salisu Muazu, tare da wasu mutane biyu sun samu yancin ransu daga hannun ‘yan hari da makami bayan rana biyu...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya cewa Babban kotun majistare ta Jihar Kano ta bada umarnin kame ‘yar shirin fim a Kannywood, Hadiza Aliyu...
Jaruma Rahama Sadau ta bayyana da cewa shugabancin kungiyar masu shirya fina-finan Hausa a Kano wace aka fi sani da Kannywood, cewa basu da ikon daukan...