Kannywood: Kalli wannan Sabon Fim mai liki (Fitila) | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

Kannywood: Kalli wannan Sabon Fim mai liki (Fitila)

Published

Masoya kallon fina-finan Hausa tau yau ga taku! Naija News Hausa ta gano maku da sabon shiri mai liki ‘FITILA’

Fim din ya kasance da Shahararrun ‘yan shirin fina-finai a #Kannywood kamar su #AliNuhu, #RahamaSadau, #AishaTsamiya dadai sauransu.

Ka sha kallo a kasa;

 
Kuna iya raba Naija News ta hanyar amfani da maɓallin raba mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa newsroom@naijanews.com.