Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda aka kori wasu ‘yan madigo hudu a makarantar Jami’ar Kebbi state College of Science and Technology. Bisa bayanin Babban...
Jami’an tsaron Jihar Kano sun gabatar da kame wata ‘yar karamar yarinya da zargin kashe dan uwanta da yuka. Naija News Hausa ta karbin rahoton cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 8 ga Watan Yuli, 2019 1. A Karshe Shugaba Buhari ya rattaba hannu ga amince da...
Jami’an tsaron jihar Neja sun gabatar da kame wasu matasa Uku da suka kame a shiyar Maitumbi, babban birnin Jihar da zargin yiwa wata yarinya mai...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa mahara da bindiga sun sace Dokta Bashir Zubayr da ke aiki da Makarantar Asibitin Kimiya ta Aminu Kano da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 3 ga Watan Yuli, 2019 1. Al’umar Najeriya sun riga sun yada yawunsu, mu kuma ba...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 2 ga Watan Yuli, 2019 1. Atiku da PDP na shirye don bayar da shaidu 400...
An kama wani jami’in Sojan Najeriya mai shekaru 32 da zargin sayar da bindigogi ga ‘yan fashi da mahara da ke kai hare-hare a jihar Kaduna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 1 ga Watan Yuli, 2019 1. An Sanya Shugaban kasar Niger a matsayin Ciyaman na ECOWAS...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 28 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaba Buhari ya rantsar da Ciyaman na Hukumar RMAFC A...