Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Mohammed Matawalle ya amince da dakatar da wani Babban Shugaban Gummi, Alhaji Abubakar Bala Gummi, (Bunun Gummi). An bayyana a cikin wata...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yau Laraba, 20 ga watan Nuwamba ya jagorancin taron Majalisar zartarwa ta tarayya wanda ya kasance taron farko bayan dawowar...
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana da cewa daya daga cikin manyan damuwa da kudurinsa a rayuwa shi ne, samar da shugabanni na...
Wata rukunin watsa labarai ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ta karyata da kuma yi watsi da zargin da ake mai cewa tsohon shugaban kasar ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Aika da Kasafin Zartarwa guda shida ga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata, ya na wata ganawar sirri da shugabannin tsaron kasar da kuma shugabannin hukumomin tsaro. Kamfanin dillancin labarai na Naija...
Sanata Dino Melaye ya bayyana abin da ya faru a jihar Kogi a ranar Asabar din da ta gabata a matsayin yakin basasa ba zabe ba....
Wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Lahadi sun kashe a kalla mutane 18 a cikin garin Karaye cikin karamar hukumar Gummi na jihar Zamfara,...
Bisa rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokacin, wata al’amari ta faru a ranar Juma’a, 15 ga wannan Nuwamba 2019 da ta...
Gwamna Jihar Kogi, Yahaya Bello ya karyata rahoton da ke cewa ana bin sa bashin albashin ma’aikata a Jihar, ya lura cewa irin wannan rahoton karya...