Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya ta fitar da jerin sunan wadanda zasu tafi jarabawan shiga aikin Dan Sanda a shekara ta 2019. Kamar yadda aka...
Rundunar Sojojin Najeriya sun gabatar da yin nasara da karban yanci ga Mata 42, Maza 51 da ‘yan yara kanana biyu daga kangin ‘yan ta’addan Boko...
Wata babban Gida ta rushe a Jihar Legas Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka wuce a cikin Manyan Labaran Jaridun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 24 ga Watan Yuni, 2019 1. Oshiomhole na bayyana Makirci – Obaseki Gwamnan Jihar Edo, Gwamna...
Hukumar Kula da harkokin Abinci da magunguna ta tarayyar Najeriya (NAFDAC), sun bada umurni ga masu sayar da magungunan aikin feshin gona da lambu da su...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 21 ga Watan Yuni, 2019 1. Abin da Shugaba Muhammadu Buhari ya fadawa Osinbajo, gwamnonin a...
Kwamitin Gudanarwa na kasa (NEC) ta Jam’iyyar PDP zasu yi zaman tattaunawa a yau Alhamis, 20 ga watan Alhamis, 2019. A fahimtar Naija News, Jam’iyyar Dimokradiyyar...
Naija News ta karbi rahoton cewa shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da sabon Darakta na Kamfanin Man Fetur na Tarayyar Najeriya (NNPC). An bayyana a rahoton...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa akalla shaguna 200 suka kone kurmus a wata gobarar wuta da ya auku a babban kasuwar Makurdi Modern...
Hukumar kadamarwa ta makarantar Jami’ar Adamawa State Polytechnic Yola sun karyace zancen da ya mamaye layin yanar gizo, musanman wada aka sanar a gidan labaran National...