Masu Maganin Kudi sun kashe wata ‘yar yarinya mai shekaru biyar a cikin kauyen Rikoto na karamar hukumar Zuru, a Jihar Kebbi. Yarinyar, kamar yadda iyayenta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 16 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari yayi tafiyar Umrah zuwa kasar Saudi Arabia...
Hukumar Shari’ar Musulunci (HISBAH) ta Jihar Kano sun gabatar da kame mutane 80 a Jihar da zargin cin abinci a Fili, a yayin dan sauran ‘yan...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa wasu ‘yan hari da makami, a daren ranar Litini da ta gabata sun fada kauyan Ilo, a karamar hukumar...
Ekene Franklin, Dan Yaron da ya fiye kowa ga Jarabawan JAMB ta shekarar 2019, wada aka kamala makonnan da ta gabata ya bayyana da cewa baya...
Naija News Hausa ta gane da hotunan wasu ‘yan Sandan kasar Qatar da ke raba wa direbobi da ke bin kan hanyar da suke tsaro abincin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wata gargadi mai karfin gaske da Shahararrun ‘yan wasan Kwaikwayo da Ban Dariya na Najeriya, cewa su janye daga yi masa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 14 ga Watan Mayu, 2019 1. Gwamna Samuel Ortom ya gana da shugaba Muhammadu Buhari A...
Hukumar ‘Yan Sandan Najeriya sun gabatar da ranar da zasu fara kadamar da jarabawan shiga aikin dan sandan Najeriya ta shekarar 2019. Ka zamna a shirye,...
A ranar Lahadi da ta wuce, Gwamna Abdullahi Ganduje, Gwamnan Jihar Kano, ya mika Alkibba da Sandar Shugabanci ga sabbin Sarakai hudu da ya nada a...