A ranar Lahadi da ta gabata, manema labarai sun gano da wani mai suna Garba Sani da Jami’an tsaro suka kame da zargin kashe makwabcin sa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 13 ga Watan Mayu, 2019 1. Gurin Shugaba Buhari ita ce ganin ci gaba ‘yan Najeriya...
Jam’iyyar shugabancin kasa, APC ta Jihar Rivers tayi babban rashi a yayin da wasu mahara da bindiga da ba a san dasu ba suka kashe wani...
Wani mutumi da aka bayyana da suna, Umar Bello daka shiyar Wurro-Chekke ta birnin Yola, a Jihar Adamawa, ya bayyana ga Kotun Kara dalilin da ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 9 ga Watan Mayu, 2019 1. Kotu ta gabatar da ranar karshe karar Sanata Adeleke Kotun...
Mista Peter Obi, Mataimakin Atiku Abubakar, dan takaran kujeran shugaban kasan Najeriya ga zaben 2019 daga Jam’iyyar PDP, ya yi watsi da jita-jitan da ya mamaye...
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
‘Yan Hari da Makami sun hari kauyan Balle da ke a yankin karamar hukumar Gudu ta jihar Sakkwato a ranar Talata, 7 ga watan Mayu da...
‘Yan Kungiyar HISBAH ta Jihar Kano sun yi alkawarin kama duk wani Musulmi wanda ya kauracewa yin azumin watan Ramadan. Naija News Hausa ta gane da...
Rundunar Sojojin Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata ta sanar da dakatar da ‘yan Kabu-kabu da ake cewa (Okada) daga aiki a wasu wurare a...