Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na tarayya, Adams Oshiomhole, ya dage kan ci gaba da zagayen Rali da suka shirya yi a jihar Edo. Naija...
Kimanin mutane 28 da aka bayyana a matsayin dangi daya ne aka ba da rahoton cewa sun kone kurmus fiye da gane wa a ya yi...
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Jim Nwobodo ya bayyana cewa bai dace ‘yan siyasa su fara fada kan yankin da ta dace da shugabancin Najeriya a shekarar...
Tsohon Shugaban kasar Najeriya a mulkin Soja da kuma mulkin farar hula, Olusegun Obasanjo ya ziyar gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai. Obasanjo ya bayyana gwamnan jihar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 12 ga Watan Disamba, 2019 1. Aisha Buhari ta aika da Gargadi mai karfi ga Garba...
Tsohon Sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani a ranar Laraba ya yi alfahari da cewa bai janye daga siyasa,...
Naija News Hausa ta ci karo da labarin wani mai suna Adamu Garba wanda labarin rayuwarsa ya zama abin farantar da zuciya da kuma abin koyi,...
Rundunar Sojan Sama ta Najeriya, a karkashin rukunin yaki ta soja da aka fi sani da Operation LAFIYA DOLE, ta kaddamar da sabon rukunin mai taken...
Wasu ‘yan bindiga da ake zaton su da matsayin ‘yan garkuwa sun sace Daraktan ma’aikatar shari’ar jihar Adamawa, Barista Samuel Yaumande, da wani Firinsifal na Makarantar...
A ranar Talata (yau), 10 ga watan Disamba 2019, gwamna Abubakar Bello na jihar Neja ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan N148b na shekarar...