Gwamnatin Jihar Katsina a jagorancin Aminu Masari ta dakatar da duk wata hidima ta ranar 29 ga watan Mayu a Jihar, iya kawai hidimar rantsar da...
Kashe-Kashe a Najeriya: Mahara da Bindiga sun mamaye Jihar Katsina na hare-hare Cikin kuka da hawaye, anyi zana’izar mutane goma sha takwas da ‘yan hari da...
Mahara da Bindiga sun kashe mutane 34 a kauyuka a ranar 21 ga Mayu, a kananan hukumomi uku na Batsari, Dan Musa da Faskari a jihar...
‘Yan Hari da Makami run kai wata sabuwar hari a Jihar Zamfara da kashe mutane akalla 17 Naija News Hausa ta karbi rahoton sabuwar harin ‘yan...
A ranar Lahadi da ta gabata, wasu ‘yan hari da makamai sun hari kauyan Guzurawa da ke a karamar hukumar Safana a Jihar Katsina, inda suka...
Hukumar ‘yan Sandan Najeriya da ke a Karamar Hukumar Kankara ta Jihar Katsina sun gabatar da wata hari da mahara da makami suka kai a kauyan...
‘Yan hari da Bindiga sun sace shugaban kadamar da yakin neman zabe na Jam’iyyar APC ta Jihar Edo, Mista Deniss Idahosa da ke taimakawa Mista Dennis...
Mun sami rahoto a Naija News Hausa da cewa wasu ‘Yan Hari da Bindiga da ba a san da su ba sun kai sabuwar hari a...
‘Yan Hari da bindiga sun kai wata sabuwa hari a Jihar Nasarawa Kimanin mutane Ukku suka rasa rayukan su a Jihar Nasarawa sakamakon wata sabuwar hari...