Hajia Sadiya Umar Farouq, Ministan Bayar da Agaji na Najeriya, Gudanar da Habaka Bala’i da Ci gaban Al’umma, ta bayyana cewa a yanzu haka sama da...
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya mika sunan mai shari’a John Tosho ga Majalisar Dattawa don dubawa da tabbatar dashi a matsayin babban alkalin babbar kotun...
Tsohon sanata mai wakilcir Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ba da sanarwar sauya shugabancin kasa zuwa yankin Kudancin kasar nan a 2023. Sani ya yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 29 ga Watan Oktoba, 2019 1. Kotun Koli ta yanke hukuncin Karshe kan Karar HDP game...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar kasar Najeriya a yau (Litinin), a wata ziyarar aiki da zai yi zuwa Masarautar Saudi Arabiya don halartar Babban Taron...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 28 ga Watan Oktoba, 2019 1. Atiku vs Buhari: Kotun Koli ta sanya ranar sauraron karar...
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi jawabi ta musanman a taron farko na taron Rasha da Afirka da aka yi a kwanan baya. Naija News Hausa ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 25 ga Watan Oktoba, 2019 1. Najeriya Yanzu Tana lamba na 131 a layin Saukin Kasuwanci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 21 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Bar Najeriya Zuwa kasar Rasha Shugaban kasa...
Naija News Hausa ta fahimta bisa rahoton Mai magana da yawun ofishin, Suleiman Haruna, da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakan musanman shidda...