Gwamnatin Jihar Kaduna ta kafa dokar ƙuntatawa na tsawon awowi 24 a yankin karamar hukumar Kajuru. Naija News Hausa ta gane da cewa Gwamnatin Jihar ta...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar...
Naija News Hausa ta karbi sabon rahoto da cewa Fulani Makiyaya sun kai sabon hari a yankin Kajuru ta Jihar Kaduna da kashe kimanin mutane fiye...
A yau Litini, 1 ga watan Afrilu, Shugaba Muhammadu Buhari hade da wasu manyan shugabannai a kasar sun shiga jirgin sama zuwa Dakar, kasar Senegal. Naija...
Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar Kaduna, sun yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna a jagorancin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun kara ta bayar da dama ga Shugaba Buhari...
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya mayar da martani game da zancen cewa yayi hadarin mota. Akwai jita-jita da ya mamaye yanar gizo ‘yan kwanaki kadan...
Bayan da hukumar gudanar da zaben kasa ta gabatar da Nasir El-Rufa’i a matsayin mai nasara ga tseren takaran gwamnan jihar sakamakon yawar kuri’u da ya...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa hukumar gudanar da zaben kasa sun gabatar da Gwamna Nasir El-Rufai a matsayin mai nasara ga...
Ga sakamakon rahoton zaben kujerar gwamna ta Jihar Kaduna a kasa tsakanin Jam’iyyar APC da Jam’iyyar PDP a zaben ranar Asabar 9 ga watan Maris da...