Wani Jami’in Sojan Najeriya ya rasa ransa a wata Bam da ‘yann ta’adda suka haka a Chibok. A ranar Alhamis da ta gabata, wata rukunin darukan...
A wata sabuwar zagayen Rundunar Sojojin Najeriya a yaki da ta’addanci, Sojojin sun ci nasarar kashe mutane biyu da ake zargi da zama ‘yan ta’adda a...
Rundunar Sojojin Najeriya sun gabatar da yin nasara da karban yanci ga Mata 42, Maza 51 da ‘yan yara kanana biyu daga kangin ‘yan ta’addan Boko...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 11 ga Watan Yuni, 2019 1. APC, Gwamnoni da ‘yan Majalisa sun bada goyon baya ga...
Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta “Operation Harbin Kunama III” sun sanar da cin nasara da kame wani mai samar da Makamai ga ‘yan hari da makami...
Naija News Hausa ta karbi rahoto kamar yadda rundunar Sojojin Najeriya da ke Jihar Kaduna suka bayar, da cewa sun ci nasara da kashe ‘yan ta’adda...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
Rundunar Sojojin Najeriya da ke yankin Adamawa sun yi ganawar wuta da ‘yan ta’addan a daren ranar Litini da ta gabata, sun kuma ci nasara da...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi alkawali da cewa zasu bi umarnin shugaba Muhammadu Buhari akan zancen da ya yi game da sace akwatin zabe. Kamar yadda...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi wata ganawar wuta da ‘yan ta’addan Boko Haram a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Yobe. Mun samu tabbacin cewa...