Shehu Sani, tsohon Sanata wanda ya wakilci Kaduna ta Tsakiya a jagorancin Sanatoci na 8 na Najeriya, ya ce ‘yan Najeriya za su kara fuskantar wahala...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 31 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Tsauta Wa Ministoci Da Mataimakansu da Tafiye-tafiye...
Tsohon Sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani a ranar Laraba ya yi alfahari da cewa bai janye daga siyasa,...
Tsohon sanata mai wakilcir Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ba da sanarwar sauya shugabancin kasa zuwa yankin Kudancin kasar nan a 2023. Sani ya yi...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Adolphus Wabara ya yi ikirarin cewa babu damar Shugabancin kasar Najeriya ga Iyamirai a shekarar 2023. Ya bayyana da cewa an riga...
Sanatan da ya wakilci Jihar Kaduna a Majalisar Dattajai na takwas, Sanata Shehu Sani yayi kira da gargadin Arewa da su manta da zancen neman shugabancin...
Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 1 ga Watan Mayu, 2019 1. Gidan Majalisar Dattijai sun gabatar da kasafin kudin kasa ta...
A yayin da hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) ke gabatar da zaben shugaban kasa na jihohi, dan takaran na Jam’iyyar PRP, Shehu Sani ya bukaci...