Hukumar NSA ta bayyana zancen haɓakar da almajiranci a kasar Najeriya a wata taron manema labaran da aka yi game da sakamakon zaman tattaunawar majalisar tattalin...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cewa fiye da mutane 20 wasu ‘yan kunar bakin wake suka kashe da tashin bam a wata gidan kallon wasa...
A daren ranar Asabar da ta gabata, Mahara da Bindiga sun kashe akalla mutane 18 a kauyukan da ke a karamar hukumar Rabah, Jihar Sakwato. Harin...
Kungiyar zamantakewa da ci gaban Al’umma Iyamirai da aka fi sani da Ohanaeze Ndigbo, sun dage da cewa basu da wata fili da zasu bayar ga...
Wani matashi, barawo ya kai ga karshen sata a yayin da ya fada a hannu mazuana bayan da yayi kokarin sace babur a Niger Delta. An...
An harbe mutane biyu a wata farmaki da ya tashi a yayin da tulin mutane ke wata zanga-zanga a shiyar Gurin, a karamar hukumar Fufore ta...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa mahara da bindiga sun kashe akalla mutane 16 a ranar Salla, a yankin Bakoma ta karamar hukumar Maru...
Hukumar Tsaro Civil Defence Corps (NSCDC) da ke a Jihar Borno, a ranar Laraba 5 ga watan Yuni ta sanar da kame wani mutumi mai suna...
Kwamitin Sarauta na Jihar Katsina sun gabatar da cewa ba za a yi hidimar Durbar ba a wannan shekarar a Jihar Kastine. Ka tuna cewa mun...
Gwamnatin Jihar Katsina a jagorancin Aminu Masari ta dakatar da duk wata hidima ta ranar 29 ga watan Mayu a Jihar, iya kawai hidimar rantsar da...