Mahara da Bindiga sun kashe mutane 34 a kauyuka a ranar 21 ga Mayu, a kananan hukumomi uku na Batsari, Dan Musa da Faskari a jihar...
‘Yan Hari da Makami run kai wata sabuwar hari a Jihar Zamfara da kashe mutane akalla 17 Naija News Hausa ta karbi rahoton sabuwar harin ‘yan...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa wasu ‘yan hari da makami, a daren ranar Litini da ta gabata sun fada kauyan Ilo, a karamar hukumar...
Rukunin Rundunar Sojojin Najeriya ta Operation LAFIYA DOLE sun gabatar da ribato mata 29 hade da ‘yan yara 25 a wata kangin ‘yan ta’addan Boko Haram...
Naija News Hausa ta karbi rahoto kamar yadda rundunar Sojojin Najeriya da ke Jihar Kaduna suka bayar, da cewa sun ci nasara da kashe ‘yan ta’adda...
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
A yau Talata, 7 ga Watan Mayu 2019, Shugaban Hukumar Jami’an Tsaron kasar Najeriya, IGP Mohammed Adamu na ganawa da Majalisar Dattijan Najeriya. Naija News Hausa...
Rundunar Sojojin Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata ta sanar da dakatar da ‘yan Kabu-kabu da ake cewa (Okada) daga aiki a wasu wurare a...