Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya aika wa matar sa, Dola wata kyakyawar sakon so da nuna godiya. Ka tuna cewa a ranar jiya...
Shugaba Muhammadu Buhari, hade da wasu Tsohon shugabannan kasar Najeriya sun kuace wa hidimar Liyafa da aka gudanara a daren ranar Laraba da ta gabata a...
‘Yan Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Mayu 2019, sun bi kan layi yanar gizon Twitter don yada yawun su ganin cewa an rantsar da...
A ranar Talata da ta wuce, shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da takardan da ke dauke da asusun arzikin sa kamin sa’o’i kadan da hidimar rantsar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 29 ga Watan Mayu, 2019 1. Ranar Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
‘Yan sa’o’i kadan ga ranar 29 ga watan Mayu da za a rantsar da shugaban Muhammadu Buhari da zama shugaban Najeriya a karo ta biyu, jam’iyyar...
A yau Jumma’a, 24 ga Watan Mayu 2019, Kotun Koli ta birnin Abuja ta gabatar da tsige dan takaran kujerar Gwamnan Jihar Zamfara daga Jam’iyyar APC...
A ranar Laraba, 22 ga watan Mayu da ta gabata, Tsohon Gwamnan Jihar Nasarawa, Gwamna Tanko Al-Makura ya roki sabon Gwamnan Jihar, Abdullahi Sule, da ya...
Shugaban Sanatocin Najeriya, Bukola Saraki na wata ganawa da Gwamnoni kasar hade da wasu manyan shugabannan Jam’iyyar Adawa, PDP. Naija News ta fahimta da cewa zaman...
Mista Lateef Fagbemi (SAN), lauya ga Jam’iyyar APC a karar shugaban kasa, ya bukaci shugaban kotun daukaka kara, Alkali Zainab Bulkachuwa ya janye daga zancen karar....