Hadaddiyar Kungiyar ‘yan Urhobo (UPU) sun gargadi Gwamnatin Tarayyar Najeriya a jagorancin shugaba Muhammadu Buhari da manta da zancen ginawa Fulani wata gidan Radiyo. UPU wata...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da kare Tattalin Arzikin kasar Najeriya, EFCC sun yi watsi da jita-jitan da ya mamaye layin yanar gizo a...
Naija News Hausa ta gano da hotunan yadda shugaba Muhammad ke washewa da murna bayan da aka gama hidimar rantsar da shi a ranar Laraba, 29...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 31 ga Watan Mayu, 2019 1. Sanata Ademole Adeleke ya ci nasarar kara a Kotu Sanatan...
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya gabatar da irin yanayin da shi da wasu mutane suka iske kansu a lokacin jirgin sama ya tashi kihewa...
Mataimakin shugaban kasar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya aika wa matar sa, Dola wata kyakyawar sakon so da nuna godiya. Ka tuna cewa a ranar jiya...
Naija News Hausa ta ci karo da wani tsohon hoto da shugaba Muhammadu Buhari da Matarsa Aisha Buhari suka dauka shekaru da suka shige a baya....
Shugaba Muhammadu Buhari, hade da wasu Tsohon shugabannan kasar Najeriya sun kuace wa hidimar Liyafa da aka gudanara a daren ranar Laraba da ta gabata a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 30 ga Watan Mayu, 2019 1. An Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
‘Yan Najeriya a yau Laraba, 29 ga watan Mayu 2019, sun bi kan layi yanar gizon Twitter don yada yawun su ganin cewa an rantsar da...