Wasu ‘Yan Hari da Bindiga da har yanzu ba a gane da su ba, a ranar Talata da ta gabata sun sace kimanin mutane 28, matafiya...
Naija News Hausa ta gano da wani bidiyo da ke dauke da mugun yanayin da ‘yan ta’addan Boko Haram suka bar wani jarumin Sojan Najeriya a...
Wata babban Gida ta rushe a Jihar Legas Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka wuce a cikin Manyan Labaran Jaridun...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 18 ga Watan Yuni, 2019 1. Kotun Koli ta dauki mataki game da karar Adeleke da...
Sabon shugaban Sanatocin Najeriya da aka rantsar a zaben makon da ta gabata, Sanata Ahmed Lawan yayi watsi da jita-jitan da ya mamaye layin yanar gizon...
Naija News ta gano da waddanan kyakyawan hotun diyan mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo a layin yanar gizo, a yayin da hirar kyakyawan hotunan yaran...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumm’a, 7 ga Watan Yuni, 2019 1. Abin Al’ajabi! an gano da Bu’tocin Alwalla fiye da dari...
Wani sananne da Shahararran dan hadin fim a Najeriya mai suna Ernest Obi ya rabar da wata bidiyo a layin yanar gizon nishadi da barin kowa...
Naija News Hausa na Maku Barka da Sallah! Gaisuwa ta musanman ga masoya da masu lasar labarai a shafin Naija News Hausa, muna mai taya ‘yan...
Kamar yadda kowa ya sani, ba zaka iya raba mata da adon jikinsu ba, saboda yin hakan ne yafi kara masu jin dadi da kuma haska...