Cif Olabode George, Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na kasa ya yi kira ga kasashen waje da kar su bai wa Shugaba Muhammadu Buhari rancen kudi da...
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party, a mazabar Kogi West Senatorial a zaben cika tsere da aka kamala a jihar Kogi, Dino Melaye, ya bayar da...
A yau Laraba, 27 ga watan Nuwamba, Kungiyoyin fararen hula a halin yanzu suna mamaye birnin tarayyyar Najeriya, Abuja, don nuna rashin amincewarsu da yunkurin gabatar...
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta soke dokar da ta amince da biyan fansho da wasu hakkoki ga tsoffin gwamnoni da mataimakan gwamnoni da sauran masu rike...
Wata Kotun kolin Shari’a ta Gusau 1, a ranar Talata ta sake rike wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar, Alhaji Ibrahim Danmaliki,...
‘Yar takarar kujerar gwamna a zaben 2019 na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) a jihar Kogi, Natasha Akpoti ta kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 26 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Dokar Kalaman Kiyayya da Ta Kafofin Watsa Labaru Bai da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 25 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Manya Ga APC Na Yunkurin Neman Shugaba Buhari Da Sake...
Kotun daukaka kara a ranar Juma’a, 22 ga Nuwamba, ta tabbatar da amince da zaben gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato. Naija News ta gane da...
Naija News Hausa a safiyar ranar Jumma’a, yau ta karbi rahoton wani malamin cocin da aka bayyana a matsayin Fasto Aimola John, yadda ya fantsama ya...