Matar dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta roki mata da su goyawa mijinta bayan don cin zaben shugaban kasa ta shekarar...
Jam’iyyarn PDP sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da kasawa ga iya mulkin kasar Najeriya A hidimar yakin neman zabe da Jam’iyyar PDP ta yi a Filin...
Babban Shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana da cewa lallai ba shugaba Muhammadu Buhari ba ne ke shugabancin a Aso Rock. “Masu zuba jari...
Bayan tsawon shekaru goma shabiyu da aka hana wa dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar shiga kasar Amurka, sai ga shi a...
Zabe ya kusanto, kowa sai tsinke wa yake daga Jam’iyyar sa zuwa wata. Tau ga sabuwa: Tsohon Mataimakin Mai yada Sawun Gidan Majalisar Jihar Kwara, Hon....
Hukumar INEC ta mayar da martani ga jam’iyyar PDP a kan zaɓan Amina Zakari Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC) a ranar Alhamis ta gargadi ‘yan...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...
Jam’iyyar PDP a Jihar Benue sun bayyana bacin ran su game da matakin da gwamnatin tarayya ta ki ta yi a kan zargin da ake yi...
Jam’iyyar PDP sun ce wa Shugaba Muhammadu Buhari ya koma gidansa a Daura Jam’iyyar PDP sun shawarci Buhari ya koma gidan sa a Daura yaje ya...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....