Mun ruwaito a Naija News Hausa a shafin Nishadarwa da cewa Amina Amal tayi karar Hadiza Gabon da bukatar ta da biyan kudi naira Miliyan Biyar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 26 ga Watan Afrilu, 2019 1. Majalisar Dattijai sun yi kira ga IGP akan Matsalar tsaro...
Naija News Hausa ta gano da wata bidiyo inda wasu ‘yan mata suka yi wa abokiyarsu duka da jerin mari bisa sun gane ta da shiga...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 25 ga Watan Afrilu, 2019 1. ‘Yan Shi’a sun fada Gidan Majalisa da Zanga-Zanga Wasu mambobin...
Wata Kotun Shari’a II da ke a Magajin Gari, a Jihar Kaduna, ta saka wasu ‘yan Mata biyu a Jarun wata biyu akan nuna tsirancin jiki....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 24 ga Watan Afrilu, 2019 1. Yadda Obasanjo ya taimaka wajen kafa Kungiyar Boko Haram –...
Wani Mutumi mai shekaru Talatin da haifuwa da suna, Uwani Danjuma ya kashe matarsa don tayi barazanar cewa idan ya Mutu zata sake Aure. Naija News...
Hukumar Jami’an tsaron Jihar Neja sun kame wata Macce mai shekaru 50 da haifuwa da zargin kisan Kai. Wata Mata mai suna Hafsat Aliyu da yaron...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 19 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari Rattaba hannu ga dokar biyar Kankanin Albashin Ma’aikata...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano sun sanar da kame wata Macce da ta dauki matakin sa guba cikin abincin mijin ta. Matar da ke da tsawon...