Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 20 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Shugaba Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara ta 2019...
Jami’an Sojojin Najeriya sun kame wasu yan Mata biyu da suka yi kokarin shiga yankin Sojojin don kai masu hari Wasu yan mata biyu da ake...
Abin takaici, ana ma Shugaba Muhammadu Buhari tsuwa a yayin da yake bada kasafin kudi na shekara ta 2019. Naija News ta ruwaito Jam’iyyar PDP sun shawarci...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 19 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya sun yi alkawarin ba da dama...
Wasu da ba a sansu ba, sun kai hari da bindigogi don sace Rvrd. Clement N.Ekpeye, JP, Babban Bishop na Ikklisiyar Ahoada na yankin Ikklisiyar sujada na...
Shahararren dan siyasar Najeriya mai suna Bukola Saraki na bikin tunawa da ranar haifuwar sa a yau. Shugaban Sanatocin Najeriya, Bukola Saraki wanda aka haifa a ...
Abubakar Sani Bello (LOLO) Gwamnan Jihar Neja ya bayyana matsayin Jihar sa a matsayin kasa mafi kyau ga masu zuba jari ganin irin kasancewar zaman lafiya...
Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar PDP yace zai Sanya Matasa har kasa da Shekara 30 a mulki idan a zabe shi Atiku Abubakar, ya yi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Atalata, 18 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Buhari na rokon yan Najeriya, cewa ku kara mani...
Atiku zai kayar da Buhari Babangida Aliyu tsohon gwamnan Jihar Neja, ya tabbatar cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, zai kayar da Shugaba...