Dan takarar Jam’iyyar Progressive Party (YPP) Kingsley Moghalu a yau Laraba, 19 ga watan Disamba 2018, ya bayyana cewa, Najeriya ta bukaci jagoranci daga yan tsarar...
Jam’iyyar PDP ta yi ikirarin cewa akwai wani sabon shirin tsige Sanata Bukola Saraki Yan Jam’iyyar APC sun haka wata shiri don amfani da ‘yan sanda...
Diyar Shugaba Muhammadu Buhari mai suna Zara, a yau 17 ga watan Disamba, a Shekara ta 2018 ta rubutawa baban ta sakon gaisuwa ta musamman na...
Simon Lalong, Gwamnan Jihar Filato ya ce shugaban kasar Muhammadu Buhari ya sauya labarin da aka saba yi game da Nijeriya a kasashe akan yaki da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 17 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Sakuna da Yabawa ga Shugaba Buhari na murna shekara 76...
Buhari ya amince de shekaru 65 don ritaya ga Mallamai Makaranta Adamu ya shaidawa kwamiti cewa Ƙungiyar Malamai ta Najeriya sun gabatar da shawarar da aka...
Yan siyasa su guje wa halayen da za su iya haifar da tashin hankali Inspekta janaral Yan sandan, IGP Ibrahim Idris, ya yi kira ga hadin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 14 ga Watan Shabiyu, 2018 1. Shugaba Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2019 ga NASS...
Wakilin wakilai sun ce Buhari zai fi mulki mai kyau a karo na biyu Wakilin wakilai na wakilcin Kazaure/Geisel/Yankwashi a Jihar Jigawa, Mohammed Kazaure, ya lura...
Buhari ya ce zai saka wa mutanen da suka goyi bayansa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce a wannan karon zai saka wa duk mutumin da...