Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Shugaban hukumar gudanar da zaben kasa, Farfesa Mahmood Yakubu, ya furta da cewa “Allah ne kawai zai iya dakatar da zaben shugaban kasa da ta gidan...
Ana ‘yan kwanaki kadan da fara zaben kasar Najeriya ta shekarar 2019, wani sannan mamba na Jam’iyyar APC a Jihar Bauchi yayi murabus da Jam’iyyar. Mataimakin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin 31, ga Watan Shabiyu, 2018 1. Gwamnatin Tarraya za ta cigaba da tunawa da Shehu Shagari...
‘Yan APC sun maka Tambuwal kara a gaban babban Kotun Najeriya Wasu ‘Yan APC su na karar nasarar da Tambuwal ya samu a zaben 2014 ‘Yan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 11 ga Watan Disamba, 2019 1. Kasar UK Ta Aika da Sako Mai Karfi Ga Shugaba...
Manyan Sarakunan Gargajiya na Arewa sun gudanar da wata Babban Taronsu na 6 a jiya a Kaduna don tattaunawa kan abin da suka bayyana a matsayin...
Rundunar Sojojin Najeriya a ranar Lahadin da ta gabata ta sanar da dakatar da ‘yan Kabu-kabu da ake cewa (Okada) daga aiki a wasu wurare a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 6 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga kasar Amurka A ranar...