Naija News Hausa ta karbi sabuwar rahoton cewa wasu Mahara da Bindiga da ba a gane da su ba sun sace wani dan majalisa a jihar...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda aka kori wasu ‘yan madigo hudu a makarantar Jami’ar Kebbi state College of Science and Technology. Bisa bayanin Babban...
‘Yan Fashi sun kashe mutane bakwai da sace mutane shidda (6) a kauyuka 10 da ke a karamar hukumar Kankara, a Jihar Katsina ranar Asabar da...
Aminu Tambuwal, Gwamnan Jihar Sokoto yayi barazanar cewa ba wanda ya isa ya dakatar da hidimar rantsar da shi a matsayin Gwamnan Jihar Sokoto a ranar...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ba da izinin amincewa da kudurin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauka a kan rabar da kujerar martaba na...
Boko Haram sun kai sabuwar hari a Jihar Borno da dauke rayukan mutane kimanin 10 Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa ‘yan ta’addan Boko Haram...
A wata gabatarwa ta maraicen ranar Lahadi, 5 ga watan Mayu da ta gabata Jihar Sokoto, Mai Martaba, Sultan na Sokoto, Sa’ad Abubakar III ya gargadi...
Kimanin mutane Goma-Shatara suka rasa rayukan su a wata hadarin Motar Bus da ya faru a wata shiya ta karamar hukumar Gwaram, a Jihar Jigawa. A...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Neja sun gabatar da kame wasu barayi biyu da ke sata da Kakin hukumar. ‘Yan Sandan Jihar sun bayyana kame...
Wasu ‘yan ta’adda da ba a gane da su ba sun haska wa ofishin hukumar gudanar da zaben kasa da ke Jihar Akwa Ibom wuta a...