Muna da sani a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC da ke jagorancin zaben Jihar Kano ta bayar da cewa basu kai ga aminta da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Maris, 2019 1. Hukumar INEC sun gabatar da cewa zaben Kano bai kai...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya ta Jihar Kano, sun gabatar da dalilin da ya sa ba su harbe mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna da...
Naija News Hausa ta gano hotunan ziyarar abokannan shugaba Muhammadu Buhari da suka yi makaranta tare tun daga yarantaka a ziyarar da suka kai wa shugaban...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa hukumar gudanar da zaben kasa sun gabatar da Gwamna Nasir El-Rufai a matsayin mai nasara ga...
Ga sakamakon rahoton zaben kujerar gwamna ta Jihar Kaduna a kasa tsakanin Jam’iyyar APC da Jam’iyyar PDP a zaben ranar Asabar 9 ga watan Maris da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 11 ga Watan Maris, 2019 1. Mutane 157 sun rasa rayukan su ga hadarin Jirgin sama...
Hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), ta gabatar da dan takaran kujerar gidan majalisar jiha daga jam’iyyar APC, Alhaji Umoru Sambawa, a matsayin mai nasara ga...
Jami’a tsaron ‘Yan Sandan Jihar Kaduna sun kame wani da takardun zabe A yayin da ake cikin gudanar da hidimar zaben Gwamnoni da ta Gidan Majalisar...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Kano sun ci karo da wata motar sienna da aka cika da takardun zabe da aka riga aka dangwala. Naija News...