Mun karbi wata rahoto a Naija News Hausa yadda mutanen Jihar Bauchi suka nuna murnan su ga shugaba Muhammadu Buhari ga lashe zaben shugaban kasa na...
Mun ruwaito a bayan a Naija News Hausa da cewa hukumar INEC ta gabatar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin mai nasara ga lashe tseren takaran...
Hukumar Kashe Kamun Wuta (Fire Service) ta Jihar Kano sun ribato ran wani daga konewar wuta Wani mutum mai suna Malam Nazifi Abdullahi, a daren ranar...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan hari sun sace kimanin mutane 35 a Jihar Neja “Mahara da bindigan sun fado wa kauyan...
Bayan da hukumar INEC ta gabatar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin mai nasara ga zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, Mun gano wata bidiyo da...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya yi gabatarwa bayan da hukumar gudanar da...
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe...
Gwmananatin Jihar Sokoto ta gabatar da wata sabuwar hari da mahara da bindiga suka kai wa Jihar a jiya Litinin, 25 ga Watan Fabrairun, 2019. Mahara...
Har yanzun dai hukumar gudanar da zaben kasa, INEC na kan gabatar da kuri’un jihohi. Ga rahoton zaben shugaban kasa ta Jihar Anambra a kasa; Kimanin...
Jam’iyyar PDP ta Jihar Kano sun bayyana rashin amincewarsu da sakamakon zaben shugaban kasa ta bana A yayin da hukumar INEC suka sanar da sakamakon kuri’ar...