Sabon Kakakin yada yawun Jami’an tsaron ‘yan Sandan Najeriya, Frank Mba ya bada tabbaci ga ‘yan Najeriya da cewa jami’un su zata samar da kyakyawar shiri...
Ga zaben tarayya ta gabato, saura ‘yan kwanaki kadan da nan mu san ko waye zai zama sabon shugaban kasar Najeriya bayan sakamakon zaben. Ga wata...
Ana wata- ga wata: Yan Jam’iyyar PDP sun fadi daga kan Dakali a wajen hidimar rali da Jam’iyyar ta gudanar a Jihar Kebbi. Wannan abin ya...
Kakakin yada yawun Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar da dalilin da ya sa ya janye daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar PDP. Mun sanar a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 30 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun NJC ta ba Onnoghen da Mohammed kwana 7...
Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....
Wata kungiyar Mafarautan Jihar Plateau (PHA) sun yi barazanar cewa zasu karfafa tsaro a Jihar Plateau. Kwamandan Kungiyar (PHA), Mista Igyem Danladi ya gabatar da cewa...
A yau Talata, 29 ga Watan Janairu 2019, Yakubu Dogara, Kakakin Gidan Majalisar Wakilai ya janye daga Jam’iyyar APC ya komawa Jam’iyyar PDP. Muna da sani...
Naija News Hausa ta ruwaito da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kwanakin baya ya fada wa ‘yan shirin fim da cewa...
Shugaban Kungiyar Hadin Gwuiwa ta Addinin Kiristoci na Jihar Nasarawa, Mista Joseph Masin ya fada da cewa kungiyar ba rukunin ‘yan siyasa ba ce. Joseph ya...