Jama’ar Jihar Kaduna, musanman kristocin jihar sun nuna rashin amincewa da gwamnar Jihar, Nasir El-Rufai tun da dadewa. Gwamnan ya bayyana a wata ganawa da yayi...
Bayan tsawon shekaru goma shabiyu da aka hana wa dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar shiga kasar Amurka, sai ga shi a...
Tau ga wata sabuwa: ‘Yan Najeriya da dama sun nuna rashin amincewan su da shugaba Muhammadu Buhari akan cewa tsohon ya kai ga tsufa, kuma bai...
Duk da irin kokarin da Jami’an tsaron kasa da gwamnatin tarayya ke yi akan ta’addanci da tashin hankali a kasar Najeriya, harwayau ba a daina haka...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 18 ga Watan Janairu, 2019 1. Hukumar INEC ta wallafa jerin sunayen ‘yan takara ga...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Taraba sun bada tabbacin mumunar hari da wasu ‘yan ta’adda suka yi wa dan takarar Gwamnan Jihar daga Jam’iyyar APC, Sani...
Da tsawon watannai da dama da ta gabata, kungiyar Mallaman Makarantan Jami’a (ASUU) sun shiga yajin aiki da har ‘yan makaranta sun gaji da zaman gida....
Ganin yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kai mumunar hare-hare da kashe-kashe a Arewacin kasar Najeriya, “babu mamaki ‘yan ta’addan su fadawa wa sauran Jihohi da...
Naija News Hausa ta sami sabuwar labari yanzun nan da cewa wani Sojan Najeriya da ke a barikin Rukuba ta Jihar Jos ya mutu. An sanar...
Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo ya sanya sabbin kwamishanoni har guda shida ga Jihar don karfa ayukan Jihar. Ya kuma umurce su da cewa “Ina bukatar...