Shaharariyar jarumar a shirin fina-finan Hausa a Kannywood, Fatima Abdullahi, da aka fi sani da suna Fati Washa ta lashe wata sabuwar kyautar gwarzuwar jaruman Hausa...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta haramtawa dukkanin hukumomin hana cin hanci da rashawa a kasar damar kwace kadarorin jami’an gwamnati da aka gane ko kuma kama da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Sunaye da Matsayin Ma’aikatan Osinbajo Da Shugaba Buhari Ya Kora...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutu ta Jama’a a bikin tunawa da zagayowar Eid-El-Maulud wanda ya kasance ranar tunawa da haihuwar...
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya yi ikirarin cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya wulakantar da Mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo. Naija News ta bayar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Dakatar da Ma’aikata 35 A Ofishin Osinbajo...
Kalla ka sha dadin nishadin sabuwar wakar hausa da Ahmad Musa Oxford hade da Rukky Ilham suka fitar ba da jimawa ba. Naija News Hausa ta...
Sanata Babajide Omoworare, Babban Mataimakin Shugaban Kasa na Musamman ga abin da ya shafi Majalisar Dattawar kasa, a ranar Laraba ya yi ikirarin cewa Shugaban kasar,...
Babban Jam’iyyar Adawar kasa, PDP ta zargi Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da darakta-janar na kamfen din sa da shirin kamu da tsare Sanata Dino Melaye...
Majalisar dattijan Najeriya ta tabbatar da nadin Mai shari’a John Tsoho a matsayin Babban Alkalin Kotun Tarayya ta hannun Shugaba Muhammadu Buhari. Tabbatarwar ta biyo ne...