Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarni ga hukumar bincike da cin hanci da rashawa don bincike ga Naira Miliyan Shidda da dubu dari...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa Mahara da Makami sun kashe akalla mutane 34 tsakanin kauyan Tungar Kafau da Gidan Wawa da ke a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 17 ga Watan Yuni, 2019 1. Dole ne Buhari ya bukacemu wajen Sanya Ministoci – inji...
Naija News ta gano da waddanan kyakyawan hotun diyan mataimakin shugaban kasar Najeriya, Yemi Osinbajo a layin yanar gizo, a yayin da hirar kyakyawan hotunan yaran...
Naija News Hausa, kamar yadda aka bayar a rahotannai da cewa wasu ‘yan hari da makami a daren ranar Alhamis da ta wuce sun sace malama...
Karshen zamani ta iso a yayin da wani yayi wa Maman da ta haife shi fyade Hukumar Tsaron Civil Defence Corps ta Jihar Imo sun gabatar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 14 ga Watan Yuni, 2019 1. Abokin takaran Uche Nwosu ya koma ga Jam’iyyar PDP Mista...
Kotun Majistare da ke a garin Minna, babban birnin Jihar Neja ta bada umarnin a dakile wasu mutane hudu da aka gane da laifin sace mutane....
Shin daman baka san Tarihi da Asalin Mallam Bahaushe ba? Karanta a kasa! Kamar yadda kowane yare ke da Asalin ta, haka kazalika Hausawa ke da...
Shugaba Buhari yayi sabon alkawari ga Matalauta Miliyan 100 a kasar Najeriya A ranar Laraba da ta gabata, Shugaba Muhammadu Buhari, a yayin da yake gabatarwa...