Kotun Neman Yancin Zabe da ke jagorancin karar Shugaba Muhammadu Buhari da Atiku Abubakar a zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, ta gabatar da sabon alkali...
Naija News Hausa ta sanar a baya cewa Majalisar Dattijai da hadin kan Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta gabatar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin...
A daren ranar Asabar da ta gabata, Mahara da Bindiga sun kashe akalla mutane 18 a kauyukan da ke a karamar hukumar Rabah, Jihar Sakwato. Harin...
Bayan shekaru biyu da mutuwar Danbaba Suntai, tsohon Gwamnan Jihar Taraba, matarsa Hauwa Suntai ta sake shiga dankon soyaya da Auren wani kyakyawan mutumi. Bisa rahotannai...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litinin, 10 ga Watan Yuni, 2019 1. Tsohon Ministan Shugaba Buhari zai fuskanci Hukunci Tsohon shugaban Shari’an...
Kungiyar zamantakewa da ci gaban Al’umma Iyamirai da aka fi sani da Ohanaeze Ndigbo, sun dage da cewa basu da wata fili da zasu bayar ga...
Sanatan da ke wakilcin Santira ta Jihar Kaduna a gidan Majalisar Dattijai, Sanata Shehu Sani, ya gargadi gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, da janye daga zargi...
Naija News Hausa ta kula da cewa yanayin yadda mutane ke kashe kansu a kasar Najeriya na karuwa kullum, musanman mazaje. Da safiyar yau, gidan labaran...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumm’a, 7 ga Watan Yuni, 2019 1. Abin Al’ajabi! an gano da Bu’tocin Alwalla fiye da dari...
Wani matashi, barawo ya kai ga karshen sata a yayin da ya fada a hannu mazuana bayan da yayi kokarin sace babur a Niger Delta. An...