Shugaba Muhammadu Buhari a yau Litini, 27 ga watan Mayu na ganawa da Gwamnonin Arewacin Jihohin kasar Najeriya a nan fadar shugaban kasa, birnin Abuja. Ko...
A yau Litini, 27 ga watan Mayu, Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu ga takardan dokan kasafin kudin Najeriya naira Tiriliyan N8.91 na shekarar 2019, a...
Mun sanar a shafin labarai da safiyar yau a Naija News Hausa cewa Mahara da Bindiga sun saki Salisu Mu’azu da mutane biyu da aka sace...
Kwamitin Sarauta na Jihar Katsina sun gabatar da cewa ba za a yi hidimar Durbar ba a wannan shekarar a Jihar Kastine. Ka tuna cewa mun...
Shahararran Mai Hadin Fim a Kannywood, Salisu Muazu, tare da wasu mutane biyu sun samu yancin ransu daga hannun ‘yan hari da makami bayan rana biyu...
Rukunin Fasaha ga Kame Masu Laifi na Hukumar Ma’aikatan gidan Yari na Najeriya (NPS), da ke a kurkuku na Kano sun katange da kuma kame wata...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 25 ga Watan Mayu, 2019 1. Aisha Buhari ta kalubalanci Gwamnatin Najeriya da kashe dala Miliyan...
Duk da mawuyacin halin rashin kudi da abin biyan arziki da ‘yan Najeriya ke fuskanta, hakan bai hana wani matashi cika gurin sa da kuma kai...
A yau Jumma’a, 24 ga Watan Mayu 2019, Kotun Koli ta birnin Abuja ta gabatar da tsige dan takaran kujerar Gwamnan Jihar Zamfara daga Jam’iyyar APC...
Wani barawo da Jami’an tsaro suka kame a Jihar Neja ya bayyana cewa kungiyar su kan sace Mata ne da aken kusa da Aurar da su,...