Tsohon Shugaban Sanatocin Najeriya, Dakta Bukola Saraki yayi kira ga ‘yan gidan Majalisa da su hada hannu don aiki tare ga ganin cewa sun daukaka kasar...
Mahara da Bindiga sun kai wata sabuwar hari a kauyuka biyu ta karamar hukumar Shinkafi a Jihar Zamfara ranar Lahadi da ta gabata. Naija News Hausa...
A yau Litini, 1 ga watan Afrilu, Shugaba Muhammadu Buhari hade da wasu manyan shugabannai a kasar sun shiga jirgin sama zuwa Dakar, kasar Senegal. Naija...
Mun gabatar a Naija News Hausa a wata sanarwa a baya da cewa ‘yan hari da bindiga sun sace Alhaji Yahaya Lau. Alhaji Yahaya babban Ma’aikacin...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar a wata sanarwa da shirin kafa manyan gonar kashu a Jihohi hudu cikin jihohi 36 da muke da ita a kasar Najeriya....
A ranar 31 ga Watan Maris 2019, watau Lahadi da ta gabata, anyi wata hadarin mota da ya dauke kimanin rayuka 13. Hadarin ya faru ne...
Mun ruwaito ‘yan lokatai da suka shige da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da Kungiyar Addinin Kirista (CAN) a birnin Abuja a yau Jumma’a...
A yau Jumma’a, 29 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da manyan shugabannan Addinai don cin gaban kasa. A halin yanzu, bisa...
‘Yan Hari da bindiga a Jihar Kaduna ranar Alhamis 28 ga watan Maris 2019 sun hari shiyar Rigasa, a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani mutum...
Hukumar Shiga da Fitan kasar Najeriya (NIS) ta gabatar da cewa basu daukar ma’aikata a halin yanzu. Naija News Hausa ta gane da cewa Hukumar ta...