Connect with us

Labaran Najeriya

Shugaban Kasa Buhari ya Nada Matarsa Memba na Kungiyar Binciken Mugayen Kwayoyi

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Aisha Buhari ta sami Sarauta

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya ba wa matan sa Aisha sabon sarauta a zaman Memba Kwamitin Shawarar Shugaban kasa na yakin anfani da Mugayen Magunguna

Yarda NAIJANEWS ta bayyana a da ce wa, Shugaban Kasa ya nada wani Tsohon Sojan Gudanarwa na Legas, Brig. Gen. Buba Marwa, retd, a zaman Ciyaman na kwamitin.

Shugaban Kasa awurin nadin wannan sarauta ranar Litini ya cewa, yin anfanin da mugayen kwayoyi ya yawata a kasar mu ta Najeriya. kuma wannnan na raunana jiki da sosai.

Yana kira ga hadin hannun jama’a duka don yaki da wannan, da kuma kokarin bada shawara da hurda ga masu anfani da mugayen kwayoyi don su canja da rayuwa mai kyau.

A fadin sa, “Wannan babban matsala ne kuma dole ne mu yi yaki da ita.”

“Shaye Shaye da anfanin da Mugayen Kwayoyi ya zama wanni babban illa ko abin hadari a kasar mu a yau. Kwayoyi kamar haka; Giya, Sigari,  to alcohol, cigarettes, maganin kafeyin, Tramadol, kodin, da sauransu.

“Yau ya zama sabuwar fitar rana da tsari da ganin mun yi yaki da wannan hali a kasar mu ta wurin tsayar da matakai da zasu taimaka mana da yaki ga wa’yannan halayen har ga zuriyya mai zuwa nan gaba.