Labaran Nishadi
WAEC: An daga rufewar rajistan Jarabawan WAEC zuwa gaba

Jami’an Gudanar da Jarabawa ta Makarantan Sakandiri na Africa (WASSCE) ta daga ranar rufe fam na rajistan jarabawan zuwa ranar 11 ga watan Janairu, a shekara ta 2019.
Hukumar ta sanar da wannan ne a yanan gizon nishadi ta Twitter;
Sanarwar na kamar haka, a turance
Karanta kuma: Jirgin Sojojin Sama da ke taimakawa ga yakin Boko Haram ta fadi wajen yaki