Uncategorized
Kannywood: Fatima Alihu Nuhu na murnar ranar haifuwanta

Shahararen dan wasan fim na Kannywood/Nollywood, Akta Ali Nuhu na taya diyar shi na farko murnan kai ganin ranan haifuwarta.
Shahararen, da ake kira da shi ‘Sarki Ali’ wajen fagen shirin fim ya aika sakon gaisuwa da nuna farin cikin sa na ganin cewa diyar ta kai ga kara shekara daya da haifuwa.
Fatima Ali Nuhu itace diyar Ali Nuhu na farko sai Ahmed, sunan mamar tasu kuma Maimuna.
Fatima kyakyawar yarinya ce kuma da hali na dacewa.
Uban na ta kuma kwararre ne a fagen shirin ko hadin fim, kuma sanan ne ne har ma ga shirin fim na Nollywood. Ali Nuhu ya fito cikin shirin fim da dama fiye da fim 200 tun shigar sa a shirin fim na Hausa a shekarar 1999.
Dibi hoton kyakyawar diyar na sa Fatima Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu

Sakon Nafisa Abdullahi zuwa ga – Fatima: A turance: Happiest Birthday to you Beautiful @fatimaalinuhu You’re so Special and not everyone will understand it✨🥰 Shine on Love and keep being happy,not only on your day but always
Ali Nuhu, Matarsa da Diyansa Fatima da Ahmad
Sami Karin labarai daga Naija News Hausa