Labaran Nishadi
PDP: Na yi wannan tsalon wakar nawa ne ga Atiku – in ji Hassana Maina
Ga zaben tarayya ta gabato, saura ‘yan kwanaki kadan da nan mu san ko waye zai zama sabon shugaban kasar Najeriya bayan sakamakon zaben.
Ga wata masoyan dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta aika wata bidiyo inda ta raira sallon waka naso ga dan takaran.
Kyakyawar da ake ce da ita, Hassana Maina ta aika wani bidiyo a yanar gizon nishadarwa na twitter, inda aka nuno Hassana tana wata sallon waka na yaba Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasar Najeriya na Jam’iyyar PDP.
Hassana ta ce “Na tsarafa wannan bidiyon ne ga dan takaran shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar don ina bada gaskiya da cewa zai ribato kasar Najeriya daga matsalolin da take ciki”
“Ina bada gaskiya da cewa maigirma, ranka shi dade zaka bada lokaci don kallon wannan” in ji ta.
Kalli bidiyon:
I made this poem specially for @atiku because I believe strongly that he will get #NigeriaWorkingAgain. I hope you find time to watch it your Excellency @atiku . @gimbakakanda @thehajaarakaba @OfficialPDPNig pic.twitter.com/AGILJpQodP
— Remedios the Beauty (@hassana_maina) January 28, 2019
Wasu da suka ji dadin wannan sallon wakar na Hassana sun bayyana hakan a shafin nishadin twitter kuma.
https://twitter.com/___Zeeenah/status/1090083653399519232
Masha Allah Hassana Maina Nice One Wazirin Adamawa Naka sai Naka Insah Allah me Saddam Salihu Muazu in Adamawa state My Vote is for Atiku Abubakar, insha Allah. 2019 for President.
— Saddamsalihumuazu02 Salihu Muazu (@Saddamsalihumu2) January 29, 2019
Mun ruwaito a Naija News Hausa da cewa Matar dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta roki mata da su goyawa mijinta bayan don cin zaben shugaban kasa ta shekarar 2019 da ke gabatowa.