Connect with us

Uncategorized

An jefi Shugaba Muhammadu Buhari da dusti a Jihar Ogun

 

A jiya Litnin 11 ga Watan Fabrairun, shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Ogun don gudanar da hidimar neman sake zabe.

Abin takaici, An yi wa shugaba Buhari da Jam’iyyar APC jifar dutsi daga cikin jama’ar da suka halarci marabtan shugaban. Da taimakon Jami’an tsaro da ke a wurin, sun sami tare dutsin da cin ma shugaba Muhammadu Buhari.

Wani daga cikin jama’ar da ke a wurin ya samu daukar bidiyon jifar, kuma ya aika ta a shafin yanar gizon nishadarwa ta twitter.

Kalli bidiyon;

Cikakken bayani akan wannan zai biyo baya….

Advertisement
close button