Uncategorized
APC: An gano motar daukan kudi na shiga gidan shugaban Jam’iyyar APC, Tinubu
0:00 / 0:00
‘yan awowi kadan da soma zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai, jama’ar jihar Legas sun gano motocin da ake daukar kudi da su a banki guda biyu na shiga gidan Bola Tinubu, tsohon gwamnar jihar Legas da kuma shugaban jam’iyyar APC ta tarayya.
A halin yanzu, da hotunan da bidiyon ya mamaye ko ta ina a yanar gizo.
kalli yadda motocin suka shiga gidan da mutane makil a waje;
https://twitter.com/bolanle_cole/status/1099068557122564096
‘Yan Najeriya sun kafa baki da mamakin abin da irin wannan motar ke shiga yi a gidan shugaban ‘yan awowi kadan da zaben shugaban kasa da ta gidan majalisai.
https://twitter.com/DemolaRewaju/status/1099077577975783426
https://twitter.com/Papadonkee/status/1099080451384320000
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.