Uncategorized
Kalli yadda ‘yan shirin Fim na Kannywood suka jefa kuri’ar su
0:00 / 0:00
Abin sha’awa yadda shahararun ‘yan shirin Fim na Hausa suka fito don jefa kuri’un su ba tare da wata matsala ko hitina ba.
Kowa ya zabi ra’ayin sa cikin kwanciyar hankali ba tsanantawa ko jayayya.
Karanta wannan kuma: Adam A. Zango ya bayyana dalilin da ya sa ya komawa Jam’iyyar PDP
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.