Connect with us

Labaran Najeriya

Kalli bidiyon yada Buhari yayi bayan da aka gabatar da shi mai nasara ga zaben 2019

Published

on

at

Bayan da hukumar INEC ta gabatar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin mai nasara ga zaben shugaban kasa ta shekarar 2019, Mun gano wata bidiyo da ta mamaye yanar gizo da nuna yadda shugaban ya yi.

Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa Hukumar gudanar da zaben shugaban kasa (INEC) ta gabatar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin mai nasara ga tseren takaran zaben shugaban kasa ta 2019, bayan da sakamakon rahoton kuri’u ta bayyana da cewa Buhari ya fiye Atiku Abubakar da kuri’u.

Kalli bidiyon a kasa kamar yadda Bashir Ahmad, ya aika a shafin twitter;