Connect with us

Labaran Najeriya

Kalli Ganawar Shugaba Buhari da Obasanjo a kasar Senegal

Published

on

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo a kasar Senegal.

Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Dakar, kasar Senegal don hidimar nadin sabon shugaban kasar.

Bayan Hakan ne muka gano hotunan shugaban har ma da ganawar sa da Obasanjo a wajen hidimar.Hidimar ta halarci Manya daga kasar Najeriya, kamar; Dakta Akinwunmi Adesina, Kola Adesina, Tony Elumelu da Gwamnan Jihar Kaduna, El- Rufai.