Connect with us

Labaran Najeriya

Hajj: Shugaba Buhari ya Ziyarci Kabarin Annabi Muhammad (S.A.W), Kalli Bidiyo da Hotuna

Published

on

at

Listen to article
0:00 / 0:00

Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Saudi Arabia don wata hidimar gayyata da aka yi masa, da kuma zuwa Umrah.

A yau Jumma’a, 17 ga watan Mayu 2019, Naija News ta gano da bidiyo da hotunan shugaban a yayin da yake zagayar hajj da kuma shiga inda kabarin Annabi Muhammad (S.A.W) ya ke.

Kalli Bidiyo da hotunan Buhari a Madinah a kasa;