Uncategorized
Sabuwar Labari: Shahararren Jigo, Adam A. Zango ya fita daga Kannywood
Shahararren Dan Shirin Fim da Jigo a Kannywood, Adam A. Zango ya fita daga hadaddiyar kungiyar ‘yan shirin wasan fina-finai na Hausa, da aka fi sani da Kannywood.
Naija News Hausa ta sami tabbacin wannan ne bisa sanarwan da aka bayar a layin yanar gizon nishadewa ta Twitter na @KannywoodEmp.
Naija News Hausa ta fahimta da cewa wannan ya biyo bayan wata hadarin mota da Adam A. Zango yayi da motar sa, ko da shike abin ba zan da yawa ba amma bisa sanarwa da aka bayar a Kannywood, hadarin ya faru da shi ne a yayin da yake kan dawo wa daga kasar Nijar.
Ga sanarwan a kasa;
Adam Zango ya yi hadari a kan hanyarsa ta dawowa daga Jamhuriyar Nijar, sai dai hadarin ya tsaya ne kawai a motarsa, kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Instagram.
Credit bbchausa https://t.co/E7q6MMSQzl
— kannywood Empire (@KannywoodEmp) August 14, 2019