Labaran Najeriya
Shin Da Gaske ne Shugaba Buhari zai Auri Sadiya Farouk? [Kalli Bidiyo+Hotuna]
0:00 / 0:00
Naija News Hausa tun ranar Alhamis da ta gabata ta ci karo da jita-jitan cewa shugaba Muhammadu Buhari na batun karin aure.
Ka tuna da cewa Uwar gidansa Aisha Buhari ba ta a kasar, tana birnin London bisa rahotannai.
A yau safiyar Jumma’a, 11 ga watan Oktoba 2019, an watsar da hotuna da bidiyo iri-iri akan layin yanar gizo game da zancen cewa lallai shugaba Buhari na batun karin mata mai suna Sadiya Umar Farouq, Ministan Harkokin Agaji ga kasar Najeriya.
Ana cikin hakan ne Naija News Hausa ta gano da wata bidiyo wanda ya nuna inda Aisha Buhari ke fada don an kulle dakinta da ke a Aso Rock, bayan dawowarta daga kasar waje, bisa rahotannai.
Kalli Bidiyon a kasa;
Kalli Hotunan sabuwar Matar da ake zancen Muhammadu Buhari zai Aura a kasa;
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.