Connect with us

Uncategorized

Kalli Bidiyon Lokacin Da DSS Suka Yi Yunkurin Sake Kama Sowore

Published

on

Bayan ‘yan Sa’o’i da kotu ta bayar da umarni ga hukumar DSS da su saki Omoyele Sowore da abokinsa Bakare, jami’an DSS sun sake yunkurin neman kama dan jaridan.

Naija News Hausa ta ruwaito da cewa a karshe hukumar tsaron Jiha ta Kasa (DSS) ta saki Omoyele Sowore, dan jaridan Sahara Reporters, da kuma jagoran zanga-zangar neman juyin juya hali, wadda aka fi sani da #RevolutionNow.

A yayin da ake zartawa a kotun koli ta tarayya a Jumma’a don ci gaba da sauraron karar zargi da ake ga Sowore, an bayyana jami’an DSS da kunno kai a kotun don kokarin sake daheshi.

Kalli Bidiyoyin a kasa;